Dominic Yahaya | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 10 ga Janairu, 1950 (74 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yaren Tyap |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yaren Tyap |
Sana'a | |
Sana'a | tribal chief (en) |
Dominic Gambo Yahaya (an haife shi ranar 10 ga Janairu, 1950) shi ne sarkin yanzu na Atyap Chiefdom, jihar gargajiya ta Najeriya a kudancin jihar Kaduna, Najeriya. Ana kuma san shi da laƙabin Agwatyap III.[1][2][3][4][5]
<ref>
tag; no text was provided for refs named DY2